Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ma'aikatan Gwamnati Maza Za Su Rika Daukan Hutu Idan Aka Yi Musu Haihuwa


Ma'aikatan Gwamnati Maza Za Su Rika Daukan Hutu Idan Aka Yi Musu Haihuwa
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00

Gwamnati za ta rika ba maza ma'aikata hutun kwana 14 don su saba da da ko 'yar da aka haifa musu.

A Najeriya, kwanan nan ne gwamnatin kasar ta amince da hutun kwanaki 14 na haihuwa ga iyaye maza da ke aikin gwamnati. Wannan dai hutu ne domin su samu damar shakuwa da jariran su. A watan Yunin 2018, gwamnatin ta kara hutun haihuwa ga iyaye mata daga watanni uku zuwa hudu. Ga fassarar rahoton Gilbert Tamba daga Abuja.
XS
SM
MD
LG