VOA60 DUNIYA: NEW ZEALAND Wata Girgizar Kasa Mai Karfin Gaske Da Wasu Jerin Kananan Girgiza Sun Auku a New Zealand

Your browser doesn’t support HTML5

Wata girgizar kasa mai karfin gaske da wasu jerin kananan girgiza sun auku a new zealand, akalla mutane 2 sun mutu.