Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: USA Zababben Shugaban Kasa Donald Trump Ya Kai Ziyararsa Ta Farko A Majalisar Dokokin Kasar

VOA60 DUNIYA: USA Zababben Shugaban Kasa Donald Trump Ya Kai Ziyararsa Ta Farko A Majalisar Dokokin Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Zababben shugaban kasa Donald Trump ya kai ziyararsa ta farko a Majalisar Dokokin kasar, inda zayyana abubuwan da zai fi ba su muhimmanci- wato da batun shigowar baki da sashin lafiya da kuma ayyukan yi.

XS
SM
MD
LG