Wasu Kasashe Da Dama Suna Take Hakkin 'Dan Adam A Cewar Hukumar Human Rights

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Rights Watch, ta ce an samu matsalolin take hakkin 'dan adam a duniya a cikin shekarar da ta gabata daga Ukraine da China zuwa Afghanistan.