Wasu A Jihar Filato Sun Ta'allaka Rashin Karbar Katunansu Da Rashin Samun Jami'an Hukumar Zabe A Wuraren Karba

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu a birnin Jos na Jihar Filato sun ta’allaka rashin karban katunan na su akan dogon jira da ake yi, yayin da a wasu lokutan kuma ba a samun jami’an hukumar zaben a wuraren da ake raba katunan.