'Yan Ci Rani Daga Dajin Calais a Faransa Tare Da Wakilin Muryar Amurka, Babi na 1

Wannan Badeldin Shogar ne  wani  dan gudun hijirar daga Dafur  na kasar  Sudan a cikin  wannan sansanin dake  wajen birnin Calais dake arewacin Faransa  10/13/15

Wani  dan gudun hijira ne  bisa  keke dake  cikin sansanin yan gudun hijira wanda  yake wajen Calais dake  arewacin kasar Faransa 10/13/15
 

Wannan wani  dan kasar Habasha  ne  ya  tsaya gaban  wakilin muryar  Amurka, a sansanin  dake birnin Clalais dake arewacin birni Faransa 10/14/15

Wannan sansanin  yana  dauke  da mutane  dubu 4 a cikin sa,  sai  dai  rayyuwa  cikin  sa  akwai  wahala
 

Wannan sansani shine wanda yake a  wajen arewacin Faransa kuma
 

Wannan tantin a cikin sansanin yan gudun hijira ne wanda  yake wajen birnin Calais a  arewacin Faransa  10/13/15

Wannan sansanin yana  wani  wurin dake da  ambaliya  ne  a  wajen birnin Calais dake arewacin Faransa 10/13/15

Wannan wurin yana kuda  da birnin Calais ne  dake Faransa .Kuma dubban  yan gudun hijira suna  cikin  wannan sansanin suna fata su  wuce  zuwa Ingila

Sansanin yan gudun hijira dake  wajen birnin Calais dake  kasarArewacin kasar  Faransa 10/14/15
 

Wasu  yan gudun hijira  kenan suka  giina  wa kansu matsugunni a  cikin  sansanin dake  wajen birnin Calais  dake  arewacin kasar Faransa 10/13/15

Kayan shanya ne  a sansanin   'yan gudun hijira wanda  yake birnin Calais  dake wajen  kasar Faransa 10/13/15

Babban wakilin MDD Nicolas Pinault sailin da ya ziyarci sansanin dake wajen birnin arewacin Faransa. Suko wadannan sauran yan gudun hijira ne daga kasashen Afghanistan, Sudan,da Eritrea suke kokarin bi ta cikin bututun karkashin kasa domin tsallakawa zuwa kasar Ingila.