VOA60 DUNIYA: A Jiya Litinin Ne Wanda Ya Kirkiro Shafin WikiLeaks Julian Assange Ya Gurfana Gaban Wata Kotun A London

Your browser doesn’t support HTML5

A jiya Litinin ne wanda ya kirkiro shafin WikiLeaks Julian Assange ya gurfana gaban wata kotun a London, don yaki da tasa keyarsa zuwa Amurka bisa zargin leken asiri.