VOA60 AFIRKA: A Tanzania sun kada kuri'a a zaben shugaban kasa wanda 'yan adawa suka yi gargadin akwai murda-murda, da wasu sauran labarai.

Your browser doesn’t support HTML5

VOA60 AFIRKA: A cikin takaitattun labaran Afirka na yau, masu zabe a Tanzania sun kada kuri'a a zaben shugaban kasa wanda 'yan adawa suka yi gargadin cewa yana cike da murda-murda da mummunar tashin hankali, da wasu sauran labarai.