VOA60 DUNIYA: EUROPE An Gano Gawarwakki 5 Daga Bahar Rum Da Kuma Ceto Bakin Haure 500 Mafiya Daga Yammacin Afirka

Your browser doesn’t support HTML5

An gano gawarwakki 5 daga bahar rum da puma ceto bakin haure 500 mafiya daga yammacin Afirka, yayin da dubban mutane ke kokarin ketarawa zuma Turai a cikin kwale-kwale.