Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: UGANDA Sansanin 'Yan Gudun Hijirar Bidi Bidi Dake Uganda, Yanzu Na Dauke Da 'Yan Gudun Hijira Sama Da Dubu 200

VOA60 AFIRKA: UGANDA Sansanin 'Yan Gudun Hijirar Bidi Bidi Dake Uganda, Yanzu Na Dauke Da 'Yan Gudun Hijira Sama Da Dubu 200
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Sansanin 'yan gudun hijirar Bidi Bidi dake Uganda, yanzu na dauke da 'yan gudun hijira sama da dubu 200 'yan asalin Sudan ta Kudu, inda sansanin ya zama na uku mafi girma a duniya.

XS
SM
MD
LG