TUBALIN TSARO: Zargin Wani ‘Dan Siyasa Da Hannu A Ta’addanci, Yuli 27, 2024

Hassan Maina Kaina

A shirin Tubali na wanan makon mun dubi wani zargi ne da wani babban ‘dan ta'adda ya yi wa wani ‘dan siyasa dangane da ta'addancin da ke faruwa a arewa maso yammacin Najeriya da kuma kokawa da mutanen yankin Na’alma ke yi dangane da yadda ‘yan bindiga suka matsa musu.

Saurari cikakken shirin da Hassan Maina Kaina ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Zargin Wani ‘Dan Siyasa Da Hannu A Ta’addanci, Yuli 27, 2024.mp3