Tubalin Tsaro: Matsalar Hare-haren 'Yan bindiga A Karamar Hukumar Mulkin Illela, 16 Afrilu, 2023

HAssan Maina Kaina

Matsalar hare-haren 'yan bindiga ta yi kamari a kauyukan da ke kan iyaka a tsakanin Najeriya da Jamhuriyar Nijar a 'yan shekarun bayan nan.

'Yan bindiga sun tsaurara kaiwa al'ummomin kauyukan karamar hukumar mulkin Illela hari a cikin jahar Sokoto gap da iyaka da Jamhuriyar Nijar, abin da ya sa al'ummomin kauyukan daukar matakan kare kan su.

Your browser doesn’t support HTML5

TUBALIN TSARO: Matsalar Hare-haren 'Yan bindiga A Karamar Hukumar Mulkin Illela.mp3