TSAKA MAI WUYA: Zargin Da Ake Yi wa Tsohon Shugaba Mahamadou Issoufou Kan Juyin Mulkin Bazoum, Mayu 28, 2024

Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka a Washington, D.C

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, shi ne kashi na karshe akan zargin ‘ya’yan Bazoum na cewa juyin mulkin Jamhuriyar Nijar da hannun tsohon shugaban kasar Mahamadou Issoufou, zargin da mukarrabansa suka musanta.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Zargin Da Ake Yi wa Tsohon Shugaba Mahamadou Issoufou Kan Juyin Mulkin Bazoum, Mayu 28, 2024