TSAKA MAI WUYA: Wanene Shugaba Tinubu Zai Zaba A Jihar Kano Ya Zama Minista?, Yuli 11, 2023

Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon mun ji muhawara kan batun wanda Shugaba Tinubu zai zaba a Jihar Kano a matsayin Minista, Ganduje ko Kwankwaso, da kuma yadda mutanen jihar ke fama da zafin rushe-rushen da tsohuwar gwamnatin Ganduje ta yi, ga kuma tsayar da ma’aikata daga aikinsu.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Batun Ko Wa Shugaba Tinubu Zai Zaba A Jihar Kano Ya Zama Minista, Yuli 11, 2023.m4a