Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Muhawara Akan Rushe Gine-gine Da Aka Gudanar A Jihar Kano, Yuli 04, 2023


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D.C - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon mun leka jihar Kano akan batun gudanar da wasu rushe-rushe a jihar da suka hada da kasuwanni, masallatai, filayen kwallo da gidajen mutane masu zaman kansu da dai sauransu.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

 TSAKA MAI WUYA: Muhawara Akan Rushe Gine-gine Da Aka Gudanar A Jihar Kano, Yuli 04, 2023.m4a
please wait

No media source currently available

0:00 0:13:20 0:00

XS
SM
MD
LG