TSAKA MAI WUYA: Juyin Mulkin Nijar Da Takunkumin ECOWAS A Kasar, Kashi Na Hudu - Agusta 29, 2023

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, ya kawo muku kashi na hudu na cigaba da muhawara a game da juyin mulkin da aka yi ranar 26 ga watan Yuli a Jamhuriyar Nijar da kuma yadda Jakadan Faransa a Nijar ya ce zai ci gaba da zama a kasar duk da matsin lambar daga shugabannin juyin mulki na cewa ya fice.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA