TSAKA MAI WUYA: Juyin Mulkin Nijar Da Takunkumin ECOWAS A Kasar, Kashi Na Biyar - Satumba 5, 2023

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, ya kawo muku kashi na biyar na cigaba da muhawara a game da juyin mulkin da aka yi ranar 26 ga watan Yuli a Jamhuriyar Nijar.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA