TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Ce-ce-ku-ce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Nuwamba 08, 2022

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha Sokoto

A wasu lokuta akan samu rashin jituwa tsakanin Musulmi da Kirista kan wasu batutuwa, lamarin da kan shafi zamantakewar bangarorin biyu.

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako, ya kawo muku kashi na biyu ne kan muhawara bisa dalilan da suke sa ake samun ce-ce-ku-ce tsakanin manyan addinai biyu a Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

Dalilan da ke sa ana samun ce-ce-ku-ce tsakanin manyan addinai a Najeriya, Kashi Na Biyu, 12'06"