Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Batun Dambarwar Siyasa a Jihar Kebbi - Yuli 19, 2022


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

A shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, za mu yi waiwayi dambawar siyasa. Shin akwai darasin da Kebbi za ta koya daga jihar Zamfara akan yadda Zamfarawa suka warware rikice rikicen su na siyasa tsakanin manyan 'yan siyarsu?

Saurari cikakken shirin cikin :

TSAKA MAI WUYA: Batun Dambarwata Na Siyasa a Jihar Kebbi - Yuli 19, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:05 0:00

XS
SM
MD
LG