TSAKA MAI WUYA: Batun Shugaban Kasar Kamaru Mafi Dadewa Akan Karagar Mulki A Afirka, Janairu 02, 2024

  • Aliyu Mustapha

Aliyu Mustapha shugaban Sashen Hausa na Muryar Amurka a Washington, D.C

WASHINGTON, D. C. - Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, na farko a wannan sabuwar shekarar 2024 ya yi nazarin batun gwamnatin kasar Kamaru, mulki da halin da ake ciki, karkashin mulkin shugaban kasar da ya kasance mafi dadewa akan karagar mulki a Afirka, shekaru 42.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

TSAKA MAI WUYA: Batun Shugaban Kasar Kamar Mafi Dadewa Akan Karagar Mulki A Afirka, Janairu 02, 2024