Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Korafin Atiku Abubakar Da Pater Obi A Taron Manema Labarai, Nuwamba 07, 2023


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

WASHINGTON, D. C. - A cikin shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, mun duba korafin Atiku Abubakar da Peter Obi a taron manema labarai da suka gudanar a lokuta daban-daban kan hukuncin da kotun koli ta yanke game da zaben shugaban kasar Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Aliyu Mustapha Sakkwato ya gabatar:

TSAKA MAI WUYA: Korafin Atiku Abubakar Da Pater Obi A Taron Manema Labarai, Nuwamba 07, 2023.m4a
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:50 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG