Tattaunawar da Aka Yi da Sule Lamido, Gwanan Jihar Jigawa, Lokacin da ya Kawo Ziyara Sashen Hausa na Muryar Amurka

  • Aliyu Mustapha

Sule Lamido, Gwanan Jihar Jigawa

A Kwanaki Ne, Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido Ya Ziyarci Sashen Hausa na Murya Amruka Inda Babban Aliyu Mustapha Ya Hira Dashi. Hirar Tasu ta Tabo Abubuwa da Yawa da Suke Jibanci Halin Zaman Rayuwa Siyasa, Yadda Suke Shafar Halin Zaman Yau Kullum a Nigeria. Gwamnan, ya Kuma Tabo Batun Matsalar Dake Addabar Kugiyar Gwamnonin, Da Kuma Dakatarwar da aka Yiwa Gwamnan Jihar Sokoto, da Kuma Yadda Jiga-Jigan Gwamnoni ke Dari-Dari da Kokarin Janye Jiki Daga Koma Ficewa Daga Jam'iyyar PDP.

Na Iya Sauraren Tattaunawar da Gwamna Sule Lamido Yayi da Sahen Hausa na Muryar Amurka.

Your browser doesn’t support HTML5

Gwamna Sule Lamido na Jigawa akan dalilin ziyararsa zuwa Amurka - 4:29


Your browser doesn’t support HTML5

Gwamna Sule Lamido na Jigawa akan matsalolin Kungiyar Gwamnonin Nigeria - 3:18


Your browser doesn’t support HTML5

Gwamna Sule Lamido na Jigawa kan daidaituwar baki da dakatarda gwamnan jihar Sokoto da PDP tayi - 5:26


Your browser doesn’t support HTML5

Gwamna Sule Lamido na Jigawa akan cewa gwamnonin PDP zasu bar jam’iyyar PDP zuwa wasu jam’iyyu - 5:08