TASKAR VOA: ‘Yan Najeriya Sun Bukaci Gwamnatin Kasar Ta Sake Lale A Yaki Da Mayakan Boko Haram

Your browser doesn’t support HTML5

TASKAR VOA: A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, ‘yan Najeriya sun bukaci gwamnatin kasar ta sake lale a yaki da mayakan Boko Haram, bayan sun yi wa masu manoma yankan rago a jihar Borno, da wasu sauran labarai.