TASKAR VOA: Yaki, Tashin Hamkali Da Mawuyacin Hali Da Ake Fama Da Shi A Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo

Your browser doesn’t support HTML5

Shirin Taskar VOA na wannan makon, shiri ne na musanman da Muryar Amurka ta hada a game da yaki ko tashin hankali da ake fama da shi a Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo, da kuma mawuyacin hali da mutane ke ciki sakamakon rikicin.