TASKAR VOA: Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa fiye da mutane miliyan 25 a Najeriya za su iya fuskantar matsalar rashin abinci

Your browser doesn’t support HTML5

A Jamhuriyar Nijar ma, manoma da dama na fama da kalubalen sauyin yanayi, inda wasunsu suke barin aikin gona suke komawa ga wasu harkoki kamar hakkar ma’adinai, da wasu rahoranni