TASKAR VOA: Kasashen duniya na ci gaba da nuna damuwa game da rikicin da ya barke tsakanin rundunar sojin Sudan da ya kashe mutane da dama

Your browser doesn’t support HTML5

Tsadar filawar alkamar a Ghana wacce ta haifar da tashin farashin biredi ta sa wasu masu sana’ar biredin komawa amfani da rogo da ake nomawa a kasar, da wasu rahotanni