TASKAR VOA: Ana Zargin Wani Da Cin Zarafin Ma'aikaciyar Jinya Dauke Da Juna Biyu A Kano
Your browser doesn’t support HTML5
A jihar Kano dake Najeriya ana zargin wani da cin zarafin wata ma'aikaciyar jinya mai dauke da juna biyu a asibitin yara ta Isyaka Rabiu