Mahukunta a Kenya sun ce tasirin da annobar coronavirus ta yi kan tattalin arziki ya sa mutane da dama suna kamun kifi ba bisa ka’ida ba. lamarin da ya sa kifin da ake kamawa a kullum ya ragu daga tan 600 zuwa tan 200, hakan ya sa cibiyar dake kula da kamun kifi a kasar ta tashi tsaye. Ga fassarar rahotan Victoria Amunga.
Tasirin Da Annobar COVID Ta Yi Kan Sana'ar Kamun Kifi A Kenya
Your browser doesn’t support HTML5
Mahukunta a Kenya sun ce tasirin da annobar coronavirus ta yi kan tattalin arziki ya sa mutane da dama suna kamun kifi ba bisa ka’ida ba. lamarin da ya sa kifin da ake kamawa a kullum ya ragu daga tan 600 zuwa tan 200, hakan ya sa cibiyar dake kula da kamun kifi a kasar ta tashi tsaye.