A Najeriya, yayin da ake samun karuwar masu kamuwa da cutar COVID-19 a kasar, kasa da kashi 1 tak, cikin dari na ‘yan Najeriya ne suka yi riga-kafin cutar. Hukumomi su na ta kokarin neman karin alluran riga-kafin, amma sun ce labaran kanzon kurege da jita-jita suna dakushewa mutane kwarin gwiwar yin rigakafin. Timothy Obiezu ya duba kokarin da gwamanti ke yi wajen kawar da wannan jita -jita, a wannan fassarar rahotan na shi.
Yadda Najeriya Ke Yaki Da Labaran Boge Don Karawa Mutane Kwarin Gwiwar Zuwa Karbar Riga-kafin COVID-19
A Najeriya, yayin da ake samun karuwar masu kamuwa da cutar COVID-19 a kasar, kasa da kashi 1 tak, cikin dari na ‘yan Najeriya ne suka yi riga-kafin cutar. Hukumomi su na ta kokarin neman karin alluran riga-kafin, amma sun ce labaran kanzon kurege da jita-jita suna dakushewa mutane kwarin gwiwar...