Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutum 400 Na Zaman Jiran Shari'a Kan Zargin Ayyukan Ta'addanci A Burkina Faso


Mutum 400 Na Zaman Jiran Shari'a Kan Zargin Ayyukan Ta'addanci A Burkina Faso
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:51 0:00

A Burkina Faso, akalla mutane 400 ciki har da kananan yara ne suka shafe shekaru a daure suna jiran ranar shari’a kan zargin aikata laifukan ta’addanci. A cikin wannan rahotan daga Wagadugu, Henry Wilkins ya yi magana da ‘yan uwan wadanda suke cikin zaman zulLumin shari’a.

XS
SM
MD
LG