Shirye-shirye Tabarbarewar Tsaro A Najeriya Na Maida Ilimi Baya 22:27 Oktoba 18, 2021 Yusuf Harande Yusuf Aliyu Harande WASHINGTON DC, — Gwamnatin jihohin Kaduna da Katsina, sun tabbatar da cewa, suna aiki tukuru don kawo karshen barazanar 'yan bindiga a makarantun kwana, da na jeka ka dawo a fadin jihohin su. Your browser doesn’t support HTML5 Tabarbarewar Tsaro A Najeriya Na Maida Ilimi Baya