Shugaba Zelensky Ya Samu Labarin Sojojin Rasha Sun Ragargaza Wurin Tunawa Da Kisan Kiyashin Holocaust A Ukraine

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda Shugaba Zelenskyy na Ukraine ya samu labarin sojojin Rasha sun ragargaza wurin tunawa da kisan kiyashin Holocaust a Ukraine.