VOA60 DUNIYA: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Jaddada Goyon Bayan Amurka Akan Yaki Da ‘Yan ISIS

Your browser doesn’t support HTML5

Sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson, ya jaddada goyon bayan Amurka akan yakin da kasar misira ke yi da ‘yan kungiyar ISIS yayin da yake ganawa da jami’an gwamnatin kasar a Alkahira, a zaman wani bangaren ziyarar mako guda da yake yi a gabas ta tsakiya.