Rikicin Sudan Na Iya Yaduwa Zuwa Wasu Kasashe Makwabta: Masu Sharhi

Your browser doesn’t support HTML5

Masu sharhi sun ce ana fargabar cewa karuwar rikicin Sudan a yankin Darfur na iya yaduwa zuwa kasashe makwabta.