Rashin Aikin Yi Ne Babban Musabbabin Tashe-Tashen Hankali A Jos

Your browser doesn’t support HTML5

A ci gaba da fafutukar lalubo hanyoyin samun dawwamammen zaman lafiya a jihar Filato ta Najeriya, wata kungiya ta shirya wani taro na matasa a Jos, wanda ake fatan zai taimaka wajen kawo karshen tare hanyoyi da wasu ke yi da kai hare-hare kan matafiya.