VOA60 Duniya: Manyan Shugabannin Kasashen Duniya Da Suka Hada Da Na Amurka Da Turai Sun Kori Jami’an Diplomasiyyar Kasar Rasha

Your browser doesn’t support HTML5

Duniya: Manyan shugabannin kasashen Duniya da suka hada da na Amurka da Turai sun kori jami’an diplomasiyyar kasar Rasha da dama sanadiyar sakawa wani tsohon jami’in leken asiri guba a Birtaniya.