Tunawa da Daliban Chibok, babi na 2.
WASHINGTON, DC —
Me jami’an tsaron Najeriya suka yi bayan sace daliban Chibok?
Ta yaya aka fara zanga-zangar #BringBackOurGirls?
Me yasa Shugaba Jonathan bai je Chibok ba?
Me yasa zanga-zangar Chibok ta yadu a duk fadin duniya?
Shin gwamnatin Najeriya tace wani abu dangane da sace wadannan dalibai?
Your browser doesn’t support HTML5
Tunawa da Daliban Chibok: Saurari Kashi na Biyu - 5'01"
Agogon Chibok