‘Rage Kashe-Kashe A Kasa Shi Zai Tabbatar Da Nasarar Sabbin Manyan Hafsoshin Tsaro’

Rundunar sojojin Najeriya

Biyo bayan nadin sabbin manyan hafsoshin rundunonin sojin Najeriya da shugaba Tinubu ya yi, Muryar Amurka ta yi hira da wani mai bincike kan sha'anin tsaro kuma shugaban wani kamfanin tsaro a Abuja, Kabiru Adamu inda ya yi tsokaci game da nadin.

Saurari cikakken hirar a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NEW SERVICE CHIEFS AND TASK AHEAD.mp3