VOA60 DUNIYA: Paparoma Ya Gana Da Erdogan Kan Matsayin Amurka Dangane Da Birnin Kudus

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Turkiyya, Recep tayyib Erdogan ya hadu da Paparoma Francis a yau Litinin domin tattaunawa kan damuwar da ake nuna wa ta ayyana Kudus da shugaban Amurkawa ya yi a matsayin babban Birnin Isra’ila.