NOMA TUSHIN ARZIKI: Tinubu Ya Ce Zai Cigaba Da Samarwa Manoma Tallafi Da Dabaren Inganta Noma, Kashi Na Biyu - Yuni 27, 2023

Mohammed Baballe 2

Shirin na wannan makon, cigaba ne kan yadda wasu manoma mata da maza a Najeriya suke kokawa cewa tsohon gwamnatin Buhari ta ba da umarnin a basu tallafi domin su yi noma har su ciyar da kasa sannan a sayar wa wasu kasasen duniya.

Tinubu ya ce zai cigaba da samarwa manoma tallafi da dabaren inganta noma domin kasar ta yi dogaro da kanta.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHIN ARZIKI: Tinubu Ya Ce Zai Cigaba Da Samarwa Manoma Tallafi Da Dabaren Inganta Noma - Yuni 27, 2023