Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Dalilan Da Yasa Ghana Ta Kashe Dala Miliyan 560 Wajen Shigar Da Shinkafa Cikin Kasar - Kashin Na Daya - Yuni 13, 2023


Mohammed Baballe 2
Mohammed Baballe 2

Shirin noma tushen arziki na wannan makon ya tattauna da mai sharhi kan harkokin noma kuma jami’i a hukumar da ke nazarin a kan shuka a ma’aikatar noma da kiwon dabbobi ta kasa Mallam Jafar Dankwabiya kan dalilan da ke haifar da kashe miliyoyin dalolin Amurka wajen shigar da shinkafa daga ketare cikin kasar.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Dalilan Da Yasa Ghana Ta Kashe Dala Miliyan 560 Wajen Shigar Da Shinkafa Cikin Kasar.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:29 0:00

XS
SM
MD
LG