NOMA TUSHIN ARZIKI: Tinubu Ya Ce Zai Cigaba Da Samarwa Manoma Tallafi Da Dabaren Inganta Noma - Yuni 27, 2023

Mohammed Baballe

Wasu manoma mata da maza a Najeriya sun koka cewa tsohon gwanatin Buhari ta ba da umarnin a basu tallafi domin su yi noma har su ciyar da kasa sannan a sayar wa wasu kasasen duniya.

Tinubu ya ce zai cigaba da samarwa manoma tallafi da dabaren inganta noma domin kasar ta yi dogaro da kanta.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHIN ARZIKI: Tinubu Ya Ce Zai Cigaba Da Samarwa Manoma Tallafi Da Dabaren Inganta Noma - Yuni 27, 2023