NOMA TUSHEN ARZIKI: 'Yan Nijar Sun Yi Kira Ga Hukumomi Da Su Dauki Mataki Kan Hauhawar Farashin Kayan Masarufi - Maris 19, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan mako, ya tattauna da wasu 'yan Nijar, inda suka koka kan tsadar kayan masarufi a cikin watan Azumin Ramadan.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: 'Yan Nijar Sun Yi Kira Ga Hukumomi Da Su Dauki Mataki Kan Hauhawar Farashin Kayan Masarufi.mp3