NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Masana Da 'Yan Kasuwa Su Ke Kallon Shirin Ukraine Na Kafa Cibiyoyin Hatsi a Najeriya - Fabrairu 07, 2023

Mohammed Baballe

Shirin na wannan makon, ya tattauna da masanin tattalin arziki da dan kasuwa kan shirin kasar Ukraine na kafa cibiyoyin hatsi a Najeriya.

Your browser doesn’t support HTML5

Yadda Masana Tattalin Arziki Da 'Yan Kasuwa Su Ke Kallon Shirin Ukraine Na Kafa Cibiyoyin Hatsi a Najeriya.mp3