Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayanin Kan Tayin Da Ukraine Ta Yiwa Najeriya Na Kafa Cibiyoyin Hatsi - Janairu 31, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin na wannan makon ya tattauna da Ministan Harkokin Noma da Raya Karkara a Najeriya, Dakta Mohammad Mahmud Abubakar, kan tayin da kasar Ukraine ta yiwa Najeriya na tallafa mata da hatsi da kuma kafa cibiyoyin hatsi a kasar.

NOMA TUSHEN ARZIKI: Karin Bayanin Kan Tayin Da Ukraine Ta Yiwa Najeriya Na Kafa Cibiyoyin Hatsi.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:35 0:00

XS
SM
MD
LG