NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ma'aikata Mai Kula Da Makiyaya Zata Taka Rawa Wajen Samar Da Tsaro A Neja, Kashi Na Uku - Oktoba 24, 2023

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai duba batun kula da lafiyar dabbobi da kuma dawo da jangali ga makiyaya a jihar Neja.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Yadda Ma'aikata Mai Kula Da Makiyaya Zata Taka Rawa Wajen Samar Da Tsaro A Neja 6'49.mp3