NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu Daga Cikin Matsalolin Da Manoma a Najeriya Ke Fatan Sabuwar Gwamnati Ta Magance Mu Su - Fabrairu 21, 2023

Mohammed Baballe

Shirin na wannan makon, ya tattauna da wasu manoma daga jihar Kebbi da ke arewa maso yammacin Najeriya, kan irin matsalolin da ke damunsu da kuma abubuwan da suke fatan sabuwar gwamnati da za'a zaba ta yi mu su.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu Daga Cikin Matsalolin Da Manoman Jihar Kebbi Ke Fatan Sabuwa Gwamnati Ta Magance Musu.mp3