Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu Matsaloli Da Manoma Ke Fatan Sabbin Gwamnatoci Da Za'a Zaba a Najeriya Su Magance Mu Su - Fabrairu 14, 2023


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

Shirin na wannan makon, ya tattauna da wasu manoma daga jihohin Jigawa da Kebbi, kan abun suke fatan ganin sabbin gwamnatoci da za’a zaba a Najeriya daga matakin jihohi da tarayya za su yi musu, don share mu su hawayen su.

Saurari shirin cikin sauti:

NOMA TUSHEN ARZIKI: Wasu Matsaloli Da Manoma Ke Fatan Sabbin Gwamnatoci Da Za'a Zaba a Najeriya Su Magance Musu.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:05 0:00

XS
SM
MD
LG