NOMA TUSHEN ARZIKI:Waiwaye-Wasu Matsaloli Da Manoma Ke Fatan Sabbin Gwamnatoci Da Za'a Zaba a Najeriya Su Magance Mu Su - Disamba 19, 2023

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai yi bitar daya daga cikin muhimman batutuwa da muka kawo muku a wannan shekara da muke bankwana da ita ta 2023. Shirin ya tattauna da wasu manoma daga jihohin Jigawa da Kebbi, kan abun su ke fatan ganin sabbin gwamnatoci da za’a zaba a Najeriya daga matakin jihohi da tarayya za su yi musu, don share mu su hawayen su.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI:Waiwaye-Wasu Matsaloli Da Manoma Ke Fatan Sabbin Gwamnatoci Da Za'a Zaba a Najeriya Su Magance Mu Su.mp3