NOMA TUSHEN ARZIKI: Sabon Irin Masara Na Tela Maize Bashi Da Illa Kuma Yana Jurewa Fari da Kwari, Kashi Na Uku- Agusta 20, 2024

Mohammed H Baballe

Shirin Noma Tushen Arziki na wannan makon, zai kawo muku ci gaban tattaunawa da wani masani kan batun sabon nau'in irin masara na Tela Maize da aka fara sayarwa a kasuwa cikin watan Janairu na wannan shekarar da ya janyo ce-ce-kuce. Masana sun ce sabon irin ba shi da illa kuma yana jurewa fari da kwari.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

NOMA TUSHEN ARZIKI: Sabon Irin Masara Na Tela Maize Bashi Da Illa Kuma Yana Jurewa Fari da Kwari 9'04".mp3